Akwai yiwuwar dai Ali Nuhu ya kasance jarumin Kannywood na farko kuma na karshe. Domin har yanzu shi kadai ne jarumin da 'yan kallo su ka fi samun natsuwa idan sun kalli finafinan sa. Kididdiga ta nuna shi ne jarumin da ya fi kowane jarumi saida finafinai a kasuwa. Har yanzu kuma babu wani jarumin da ya kama kafar sa wajen samun kyaututtukan karramawa a fadin Kannywood. Sannan shi kadai ne jarumin da ya fi daukar harkar fim da mahimmanci, domin ba a
taba ganin sa a cikin harkar siyasa ko neman kwangila a ma'aikatun gwamnati ba. Wannan, kyakkyawar shaida ce ga ma'abota hankali..
Title :
Shin Akwai Kaman Ali Nuhu Kuwa?
Description : Akwai yiwuwar dai Ali Nuhu ya kasance jarumin Kannywood na farko kuma na karshe. Domin har yanzu shi kadai ne jarumin da 'yan kallo su k...
Rating :
5