Dakarun Burgediya na 21 da wasu tawagar dakarun sojoji a wata farauta da suka fita a Dajin Sambisa 'yan Boko Haram sun kai musu farmaki da misalin 1.45 na daren jiya.
Saidai sojojin sun yi nasarar kaucewa farmakin, duk da cewa biyar daga cikin sojojin sun samu rauni. Sannan kuma sojojin sun yi nasarar fatattaki 'yan bindigan tare da kwace makamansu.
Title :
Photos: Yan Boko Haram Sun Kai Wa Dakarun Sojojin Nijieriya Farmaki
Description : Dakarun Burgediya na 21 da wasu tawagar dakarun sojoji a wata farauta da suka fita a Dajin Sambisa 'yan Boko Haram sun kai musu farmaki...
Rating :
5