Yan Amurka uku wanda suke aiki a Jami'a AUN da ke yola sun Musulunta.
Ga Sabbin Sunayen Amurkawa Uku Da Suka Musulunta A Garin Yola Dake Jihar Adamawa
Dr. Foster, yanzu ya koma Dr. Jibril,
Dr. Rawlins, yanzu ya koma Dr. Muhammad
Dr. Puvis yanzu ya koma Dr. Muhammad
Dukkan Turawan guda uku suna aiki ne a jami'ar AUN dake Yola. Muna fatan Allah ya dawwamar da su a Musulunci
Title :
Photos: Yan Amurka Uku Sun Musulunta A Jihar Adamawa
Description : Yan Amurka uku wanda suke aiki a Jami'a AUN da ke yola sun Musulunta. Ga Sabbin Sunayen Amurkawa Uku Da Suka Musulunta A Garin Yola Da...
Rating :
5