Hoton Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok Din Da Aka Sake Kwatowa, Mai Suna Serah Luka
A Cewar Kakakin rundunar sojojin, Kanal Sani Usman Kuka Sheka ya shaida cewa, nan gaba kadan za su bada karin bayani dangane da yarinyar da aka ceto.
Ku kasance da mu domin kawo muku cikakken bayani.
Daga Ma'awuya Abubakar Zurmee
Title :
Photos: Serah Luka Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok Da Aka Sake Kwatowa
Description : Hoton Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok Din Da Aka Sake Kwatowa, Mai Suna Serah Luka A Cewar Kakakin rundunar sojojin, Kanal Sani Usman...
Rating :
5