PDP TaTsige Modu Sherir, Inda Ta Maye Gurbinsa Da Ahmed Makarfi
Jam'iyyar PDP a yau Asabar ta tsige shugabanta na kasa Ali Modu Sheriff, inda ta maye gurbinsa da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ahmed Makarfi a matsayin shugaban rikon kwarya.
Kwamitin sabbin shugabannin jam'iyyar da aka kafa, za su ja ragama Jam'iyyar ne har nan da watanni uku, kamar yadda majiyarmu ta Premium Times ta rawaito.
Majiyar ta kara da cewa jam'iyyar ta yanke hukuncin yin hakan ne domin shawo kan matsalar rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar.
.
Title :
PDP TaTsige Ali Modu Sheriff
Description : PDP TaTsige Modu Sherir , Inda Ta Maye Gurbinsa Da Ahmed Makarfi Jam'iyyar PDP a yau Asabar ta tsige shugabanta na kasa Ali Modu Sherif...
Rating :
5