Babu Albashi Ga Duk Ma'aikacin Da Ya Ki Zuwa Aiki Saboda Zanga-zanga"
Gwamnatin tarayya ta fitar da sanarwa mai dauke da sanya hannun sakataren gwamnatin tarayya David Babichir Lawal da ke gargadin duk wani ma'aikaci da ya shiga yajin aiki a gobe Laraba ba za a biya shi albashi ba.
Kungiyar kwadago ta ce ita kuwa tabbas za ta auka yajin aiki a gobe bayan ta fice daga wurin zaman da take da gwamnatin kan karin farashin man fetur din a fusace.
Title :
Muna Kan Bakarmu Na Fita Yajin Aiki A Ranar Laraba, - Kungiyar Kwadago
Description : Babu Albashi Ga Duk Ma'aikacin Da Ya Ki Zuwa Aiki Saboda Zanga-zanga" Gwamnatin tarayya ta fitar da sanarwa mai dauke da sanya han...
Rating :
5