Da safiyar ranar Asabar din nan ne Allah ya yi wa Hajiya Fatima Sani, mahaifiyar Sanata Shehu Sani rasuwa.
Hajiya Fatima wacce ake yi wa lakabi da sunan Kyauta, ta rasu ne bayan rashin lafiya da ta yi fama da ita, kuma tuni aka yi jana'izarta kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.
Title :
Mahaifiyar Sanata Shehu Sani Ta Rasu
Description : Da safiyar ranar Asabar din nan ne Allah ya yi wa Hajiya Fatima Sani, mahaifiyar Sanata Shehu Sani rasuwa. Hajiya Fatima wacce ake yi wa la...
Rating :
5