Kungiyar Magoya Bayan Malam Shekarau Sun Gargadi Mawaki Rarara
Wannan takardar gargadi da jan kunne ce ga mawaki Dauda Kahutu Rarara akan waqar da ya yiwa Tsohon Gwamnan Kano Dr. Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano mai suna MALAM YACI KUDIN MAKAMAI. Wacce kungiyar Sardaunan Kano bisa jagoranci Sardaunan Matasan Rijiyar Lemo, Sani Musa Muhammad, Babangida Sada, suka nemi ya janye kalaman sa tare da neman afuwar Sardaunan ta hanyar media da wasika cikin mako daya ko kuma su kai karar sa kotu, ta hannun lauyan su, Barista Abbas Rabi'u Lawan.
Yanzu haka dai bincike ya nuna cewa an kai masa takardar, amma ba'a same shi ba, amma an baiwa sakatariyarsa.
Title :
Magoya Bayan Malam Shekarau Sun Gargadi Rarara
Description : Kungiyar Magoya Bayan Malam Shekarau Sun Gargadi Mawaki Rarara Wannan takardar gargadi da jan kunne ce ga mawaki Dauda Kahutu Rarara akan w...
Rating :
5