Daga Jaridar Rariya
A halin yanzu, bangarorin da ke rikici kan shugabancin PDP sun mayar da kotu a matsayin fagen fafatawa inda wata kotun tarayya a Legas ta haramta kwamitin riko na PDP a karkashin jagoranci Ahmed Makarfi.
Wannan hukunci na kotun dai ya zo ne a daidai lokacin da wata kotun tarayya a birnin Port Harcourt ta tabbatar da tsige tsohon Gwamnan Borno, Modu Sherrif tare da halatta kwamitin Makarfi.
Da yake yanke hukuncin a Legas, Alkalin kotun, Mai Shari'a Ibrahim ya nemi Shugaban Rundunar 'Yan sanda ta Kasa, Arase da ya tabbatar da bangarorin sun mutant a wannan hukunci.
Title :
Kotu Ta Haramta Kwamitin Riko Na PDP
Description : Daga Jaridar Rariya A halin yanzu, bangarorin da ke rikici kan shugabancin PDP sun mayar da kotu a matsayin fagen fafatawa inda wata kotun...
Rating :
5