Ban Yi Nadamar Tattakin Da Na Yi Saboda Buhari Ba, Inji Sulaiman Hashim
Suleman Hashimu ya karyata labarin da jaridun Biafara suke yadawa na cewa ya yi da na sanin tattakin da ya yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba.
Sulaiman ya ce "ni ne na yi tafiya daga Lagas zuwa Abuja bayan nasarar da shugaba Buhari ya yi a zaben shugaban kasa. Duk jita-jitar da kuke ji karya ce kawai.
"Gaskiyar magana muna tare da shugaba Muhammadu Buhari domin ci gaban kasar mu Nijeriya, kuma muna nan muna taya shi da addu'a Allah ya kara kare shi daga duk wani shirrin makiya".
Title :
Ina Nan Ina Goyon Bayan Buhari - Sulaiman Hashim
Description : Ban Yi Nadamar Tattakin Da Na Yi Saboda Buhari Ba, Inji Sulaiman Hashim Suleman Hashimu ya karyata labarin da jaridun Biafara suke yadawa n...
Rating :
5