A gobe Alhamis ne, gwamnatin tarayya za ta bayyana dalilan da ya sa take ci gaba da tsare tsohon Mai Ba tsohon shugaban kasa shawara kan harkokinsa tsaro, Kanal Sambo Dasuki (mai ritaya).
Wannnan mataki na gwamnati ya biyo bayan karar da Dasuki ya shigar ne a kotun kungiyar ci gaban tattling arzikin kasashen Afrika Ta Yamma(ECOWAS) inda yake kalubalantar gwamnatin Nijeriya na kin bayan da belinsa.
Title :
Gwamnati Za Ta Bayyana Dalilan Kin Sakin Dasuki
Description : A gobe Alhamis ne, gwamnatin tarayya za ta bayyana dalilan da ya sa take ci gaba da tsare tsohon Mai Ba tsohon shugaban kasa shawara kan h...
Rating :
5