Gwamnatin tarayya ta sanar da kara kudin litar man fetur zuwa Naira 145. Karamin ministan man fetur Ibe Kachikwu shine ya bayyanawa manema labarai wannan karin kuma yace qarin zai fara daga yammacin yau. Wannan na nufin gwamnati ta cire tallafin da take bayarwa kenan.
Title :
Gwamnati Najeriya Ta Kara Kudin Man Fetur Zuwa N145
Description : Gwamnatin tarayya ta sanar da kara kudin litar man fetur zuwa Naira 145. Karamin ministan man fetur Ibe Kachikwu shine ya bayyanawa manema l...
Rating :
5