Rahotanni sun nuna cewa dakarun sojojin Nijeriya sun sake ceto daya daga cikin 'yan matan Chibok a yammacin yau.
A yayin jin ta bakin Kakakin rundunar sojoji Kanal Sani Kukasheka Usman ta waya, ya tabbatar da aukuwar hakan.
Title :
BREAKING NEWS: An Sake Ceto Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok
Description : Rahotanni sun nuna cewa dakarun sojojin Nijeriya sun sake ceto daya daga cikin 'yan matan Chibok a yammacin yau. A yayin jin ta bakin ...
Rating :
5