Rahotanni sun tabbatar da cewa gwamnati Ta fara binciken wata badakala na karkatar da Naira Bilyan 30 a zamanin mulkin Shugaba Goodluck Jonathan da nufin yin Sulhu da Boko Haram don ganin sun sako 'yan Matan Chibok da ke hannunsu.
Wata majiya mai karfi daga jaridar The Nation ya nuna cewa daya daga cikin masu taimakawa Jonathan ne ya karbi kudaden daga ofishin Mai Ba Shugaba Jonathan shawara kan tsaro wato Sambo Dasuki.
A cewar majiyar Wanda aka danka wa kudaden ya yi ikirarin mika su ga shugabannin kasashen Chadi da Nijar wandanda ke da hannu a Yunkurin sulhun da ba cimma nasara a kansa ba kasancewa 'Yan Boko Haram sun ki ba da Hadin ka.
Title :
An Karkatar Da Naira Bilyan 30 Da Nufin 'Yanto Matan Chibok
Description : Rahotanni sun tabbatar da cewa gwamnati Ta fara binciken wata badakala na karkatar da Naira Bilyan 30 a zamanin mulkin Shugaba Goodluck Jon...
Rating :
5