Rahotanni sun bayyana cewa Jam’iyar PDP ta saukar da Ali Modu Shariff daga Shugabancin Jam’iyar a yau, inda Jam’iyar ta dora Tsohon Gwamnan Kaduna Ahmad Makarfi akan shugabancin na tsawon wata uku.
Labari dake zuwa yanzu daga Jaridar Leadership ya bayyana cewa Ali Modu Shariff ya ce Har yanzu yana nan kan Karagar Shugabancin Jam’iyar ta PDP har sai An gama shari’ar su a Kotu.
Jama’a wai me zaku ce game da Halin da Jam’iyar PDP take ciki ne?
Source.. Mujalarmu
Title :
Ali Modu Shariff Ya Maida Martani
Description : Rahotanni sun bayyana cewa Jam’iyar PDP ta saukar da Ali Modu Shariff daga Shugabancin Jam’iyar a yau, inda Jam’iyar ta dora Tsohon Gwamnan ...
Rating :
5