Matasa sun jejjefi Sanata Missau a garin Ningi saboda adawa da BUHARI, da nuna soyayya da yake yi ga Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki
---------------
Matasan dai sunce sun yi wa Sanata Misau hakane saboda ganin yadda yake kan gaba wajen Marawa Saraki baya a Majalisan.
Sunce ba su aike shi Abuja ba sai don ya Mara wa Buhari baya ba don ya je yana wani bin Bukola Saraki ba.
Koda yake Sanata Misau ya shaida ma wannan gidan Jarida PREMIUM TIMES cewa Sam ba'ayi hakan ba, wadanda suke wajen sun shaida mana cewa lallai hakan ya faru.
Ga Video
Download Video
Title :
Video: Matasa Sun Jefi Sanata Isa Hamma A Garin Ningi A Jihar Bauchi
Description : Matasa sun jejjefi Sanata Missau a garin Ningi saboda adawa da BUHARI, da nuna soyayya da yake yi ga Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Sar...
Rating :
5