Uwargidan fitaccen mawakin Hausan nan, marigayi Alhaji Mamman Shata Katsina, ta rasu a garin Katsina a jiya Litinin. Za a yi jana'izarta yau da safe a garin Funtua dake Katsina.
Allah ya jikanta.
Hajiya Furera Mamman
Shata (1958 - 2016)
Title :
Uwar Gida Marigayi Mamman Shata Ta Rasu
Description : Uwargidan fitaccen mawakin Hausan nan, marigayi Alhaji Mamman Shata Katsina, ta rasu a garin Katsina a jiya Litinin. Za a yi jana'izart...
Rating :
5