Hukumar EFCC Ta Gano Cewa Tsohuwar Ministar Jiragen Sama, Stella Oduah Ta Saci Naira Bilyan 3.6, Inda Ta Kasafta Shi A Tsakanin Wasu Kamfanoni Guda Takwas
A gefe daya kuma, bankin Fidelity da wasu jami'an hukumar INEC sun dawo dawo da naira milyan 408 daga cikin kudin da ake zargin sun karba a wurin tsohuwar ministar man fetur, Diazani Alison-Madueke
Title :
Stella Oduah Ta Saci Naira Bilyan 3.6 - EFCC
Description : Hukumar EFCC Ta Gano Cewa Tsohuwar Ministar Jiragen Sama, Stella Oduah Ta Saci Naira Bilyan 3.6, Inda Ta Kasafta Shi A Tsakanin Wasu Kamfano...
Rating :
5