Real Madri Ta Lakada Barcelona Da Vi 2-1 A Gasar La Liga
Mai tsaron bayan Barcelona, Gerrad Pique ne ya soma zura kwallo, daga bisani Karin Benzima ya ramawa Madrid.
Bayan an kashe kwallo ta biyu da Garath Bale ya ci wa Real Madrud ne, sai Ronaldo ya kara kwallo daya.
Wasan wanda aka baiwa mai tsaron gidan Real Madrid, Sagio Ramos jan kati, yanzu haka ratan maki bakwai Barlceona ta baiwa Madrid a gasar.
Title :
Real Madrid Ta Doke Barcelona Da 2-1
Description : Real Madri Ta Lakada Barcelona Da Vi 2-1 A Gasar La Liga Mai tsaron bayan Barcelona, Gerrad Pique ne ya soma zura kwallo, daga bisani Karin...
Rating :
5