Shugaba Buhari ya zo kasar China a jiya Litinin 11, ga watan Afirilu, inda wani mataimakin Ministan kasashen wajen kasar China mai suna Mista Cheng, shine ya maraba shugaban kasan a wani filin jirgin sama mai suna Beijing Capital International da sauran manyan ma’aikatar gwamnatin kasar China.
Ku gano hotunan a kasa:
Title :
Photos:Buhari A Kasar China
Description : Shugaba Buhari ya zo kasar China a jiya Litinin 11, ga watan Afirilu, inda wani mataimakin Ministan kasashen wajen kasar China mai suna Mis...
Rating :
5