Yayin Da ke Shirin fita wajen aiki da safe, sai kwasam nayi karo da wanna bakar Maciji yayin da yake shirin shiga gidan..Nagode Allah da ya ban Ikon kashe she.. Allah ya kare mu.. Ameen
Daga Mustapha Abdulsalam
Title :
Photos: Maciji Da Na Kashe A Kofar Gidan Mu
Description : Yayin Da ke Shirin fita wajen aiki da safe, sai kwasam nayi karo da wanna bakar Maciji yayin da yake shirin shiga gidan..Nagode Allah da ya...
Rating :
5