Faston da ya yi amfani da gangar jikin mutum a tushen ginin Cocinsa ya shiga hannu.
An binne gawar ne a tushen sabon Cocin da ake kan ginawa a jihar Enugu, inda aka zuba masa kankare.
Kamar yadda jami'an 'yan sanda suka bayyana, masu aikin gina cocin an ba su kudi ne suka aikata wannan danyen aiki, amma kaancewar an kama wanda ya ba su aikin, za a bankado sauran wadanda suke da hannu a lamarin.
Title :
Photos: Faston Da Ya Binne Mutum A Tushen Gininsa Ya Shiga Hannu
Description : Faston da ya yi amfani da gangar jikin mutum a tushen ginin Cocinsa ya shiga hannu. An binne gawar ne a tushen sabon Cocin da ake kan gina...
Rating :
5