mayakan Boko Haram sun sake sabin hotuna yan mata Chibok da suka sace bayan shekara biyu da sace su.. sun sake Hotuna ne dan nuna wa duniya ce wa yan matan suna raye..Acikin matan da aka gane Akwai Saratu da kuma Rifkatu Ayuba
Ga hutuna na kasa
admin Olumide
Title :
Photos: Boko Haram Sun Sake Sabin Hotuna Yan Mata Chibok Da Suka Sace
Description : mayakan Boko Haram sun sake sabin hotuna yan mata Chibok da suka sace bayan shekara biyu da sace su.. sun sake Hotuna ne dan nuna wa duniya ...
Rating :
5