Mawakiya Nijeriya Tiwatope Savage-Balogun wanda akafi sanni da Tiwa Savage ta jitu da mijinta. Bincike mu ya nuna da cewa shi mijinta kuma manajan ta Tunji Balogu wanda akafi sanni da Teebillz ya nuna wa duniya a shafin sa na instagram cewa Tiwa Savage ta yau dare shi..yayin ya yake cewa baza taba samun kwanciyar hankali ba sai ya yafe mata,ya kuma ce Tiwa Savage ta kwanta da abokan aikin ta kaman su Dr Sid, 2face,Da kuma Don Jazzy..
Ga screenshot din post din sa
Title :
Me Ke Faruwa Tsakanin Tiwa Savage Da Mijinta
Description : Mawakiya Nijeriya Tiwatope Savage-Balogun wanda akafi sanni da Tiwa Savage ta jitu da mijinta. Bincike mu ya nuna da cewa shi mijinta kuma m...
Rating :
5