A yanzun nan 1Arewa.com ta samu labarin rasuwar shahararren mawakin Hausan nan wanda aka fi sani da Sani Aliyu Dandawo.
Marigayin ya rasu a yau Lahadi a gidansa dake unguwar Yauri a jihar Kebbi, bayan ya yi jinya.
Title :
Mawaki Sani Aliyu Dandawo Ya Rasu
Description : A yanzun nan 1Arewa.com ta samu labarin rasuwar shahararren mawakin Hausan nan wanda aka fi sani da Sani Aliyu Dandawo. Marigayin ya rasu ...
Rating :
5