Wani saurayi ne suna chat da wata budurwa a facebook har son juna ya shiga tsakanin su...
Sai watarana,suna cikin chat kimanin karfe 12:30 da rabi na dare,
Sai saurayin yace mah budurwan nan shifa zai sauka domin yana jin yunwa ..
kuma babu inda zai je ya samu abinci dan duk kowa yana bacci..
Sai budurwa tace mai yake so zata dafa masa, cikin wasa.
Sai ya fada mata,Chan bayan minti 15...
sai yaji ana kwankwasa kofar gida,sai ya tashi ya bude domin yaga wanene...
Yana budewa sai yagga dan karamin yaro yana dauke da tire akansa na abinci !
Sai yaro yace gashi budurwar da kuke chat A facebook yanzu ita tace a kawomaka....
TOH IDAN KAINE YAYA ZAKAYI BAYAN KUMA KASAN BUDURWAR NAN BA GARI DAYA KUKE BAH ??
Title :
Labarin Wani Saurayi Mai Chatin Da Wata Budurwa
Description : Wani saurayi ne suna chat da wata budurwa a facebook har son juna ya shiga tsakanin su... Sai watarana,suna cikin chat kimanin karfe 12:30 ...
Rating :
5