Sakataren gwamnatin jihar Kaduna Balarabe Lawal ya sanar wa kwamitin da ke sauraren rikicin Shi'a da Sojoji a Kaduna cewa an kashe mutane sama da 300 a rikicin, inda aka binne su gaba daya a Unguwan Mando dake garin Kaduna.
Sakataren ya shaida wa kwamitin cewa an samo wadansu daga cikin gawarwakin ne barikin soji da ke Zaria da kuma Asibitin Koyarwa ta Ahmadu Bello.
Ya kara da cewa gwamnati ta rusa Hussainiyya ne saboda rashin cikakken takardun mallakn filin na jihar Kaduna.
Bayan haka kwamitin ta saurari mazauna Unguwan Gyallesu inda cibiyar kungiyar Shi'ah take.
Title :
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane 347 A Rikicin Shi'a Da Sojoji
Description : Sakataren gwamnatin jihar Kaduna Balarabe Lawal ya sanar wa kwamitin da ke sauraren rikicin Shi'a da Sojoji a Kaduna cewa an kashe muta...
Rating :
5