Masu safarar kaya sun illata wasu jami'an kwastan a yayin da suke bakin aiki a daidai kan titin garin Ogun/Ole-Oda dake jihar Ogun.
Saidai tuni aka kama wasu mutane hudu da ake zargi da aikata lamarim.
Jami'an kwastan din sun kwace babura guda sha daya wadanda aka yi amfani da su wajen shigo da buhunnan shinkafa kusan guda 250 da aka yi safararsu
Saidai hukumar ta kwastan ta bayyana cewa wannan ba zai hana ta ci gaba da yakin da take na hana shigo da kaya ta bayan fage a kasar nan ba.
Rariya
Title :
Graphic Photos: Masu Safarar Kaya Sun Illata Wasu Jami'an Kwastan
Description : Masu safarar kaya sun illata wasu jami'an kwastan a yayin da suke bakin aiki a daidai kan titin garin Ogun/Ole-Oda dake jihar Ogun. Sa...
Rating :
5