Sanatoci Biyu Ne Suka Rako Saraki Zuwa Kotun Da'ar Ma'aikata A Ci Gaba Da Sauraren Shari'arsa
Idan ba a mance ba dai a zaman sauraren kararsa da ake yi a kwanakin baya, kusan dukkan Sanatocin da ke mara masa baya sune ke rako shi zuwa kotun, tare kuma da rakiyar lauyoyi kusan tamanin a wasu lokutan
Title :
Daga Hamsin Zuwa Biyu: Sanatoci Biyu Ne Suka Rako Saraki Zuwa Kotun
Description : Sanatoci Biyu Ne Suka Rako Saraki Zuwa Kotun Da'ar Ma'aikata A Ci Gaba Da Sauraren Shari'arsa Idan ba a mance ba dai a zaman sa...
Rating :
5