Allah ya yi wa As-Sheikh Muhammad Ayyub rasuwa a safiyar yau Asabar.
Shehin malamin yana karantar da tafsirai a Jami'ar Musulunci ta Madina, kuma daya ne daga cikin Limaman Masallacin Annabi dake Madina.
An yi jana'izarsa bayan sallar Azahar a Masallacin Annabi S.A.W
Allah ya gafarta masa. Amin.
Title :
As-Sheikh Muhammad Ayyub Limamim Masallacin Annabi Ya Rasu
Description : Allah ya yi wa As-Sheikh Muhammad Ayyub rasuwa a safiyar yau Asabar. Shehin malamin yana karantar da tafsirai a Jami'ar Musulunci ta M...
Rating :
5