Tsohon Shugaban Hafsan Sojojin Sama, Adesola Amosun Ya Dawo Da Naira Bilyan 2.3, Kamar Yadda Hukumar EFCC Ta Bayyana.Hukumar ta kuma kara da cewa Amosun yana ba su hadin kai wajen tuhumar tasa da suke yi, ba kamar takwaransa, Alex Badeh ba da yake ba su ciwon kai.
Title :
Adesola Amosun Ya Dawo Da Naira Bilyan Biyu - EFCC
Description : Tsohon Shugaban Hafsan Sojojin Sama, Adesola Amosun Ya Dawo Da Naira Bilyan 2.3, Kamar Yadda Hukumar EFCC Ta Bayyana.Hukumar ta kuma kara d...
Rating :
5