******* Y'AR AMANA *******
Part 13
NA Abubakar A. Muh'd
*Alhaji inusa ya yarda dani ma2ka da gaske, tamkar y'an uwa haka muka zama gamu a waje daya kmr y'an uwa.
bayan shekaru biyu ne kuma Allah ya albarkaci Alhaji inusa da haihuwa abnd bai taba yiba, ya samu santaleliyar y'a mace farin ciki a gurinsa dama mu bazai misaltu ba.
Byn kwanaki bakwai muka sha shagali da buduri fiye da misali, ranar ne nasan y'an uwan alhaji inusa dana matarsa lubabatu wanda kafin yanzu bansansu ba.
Ashe yana da jama'a sosai amma a haka bazaka taba zaton haka bane, a ranar ne kuma aka radawa y'ar daya samu sunan NUSAIBA.
Daga wannan lkcn ne kwadaituwa da son haihuwa ya karu garemu musamman hajiya sbd a wancan lkcn koda yaushe zancenta baya wuce ya zamuyi muma mu samu haihuwa, maganar da tayi tun lkcn da muke cikin kunci:
muna da sauran ryw ingantacciya a gaba mu haifi y'ay'a muyi alfahari dasu.
Sai gashi kuma ryw tayi mana dadi muna neman haihuwa ido rufe amma babu.
*Bazan manta ba wata rana ina zaune da misalin karfe 8:00 na dare ina zaune bisa kujerar falon sashenmu na kishingida ta shigo tare da dafa kujerar da nake kai tace me kake 2nani??
Nayi saurin kllnta nace "ke nake 2nani." to me yasa??
Nayi murmushi nace "sbd kinyi tfyrki kin shareni ni kadai ina ta kewarki amma ke ba ruwanki." to grgz kai tace "a'a badai nayi tfyt ba kaifa ka aikani koka manta??"
nayi saurin kada kai tare da cewa "yi hkr fa! na tuna."
duk mukai dry.
Zuwa can ta zauna sosai tare da dubana sosai tace "maigidana!!"
na daga idanuna nace "uhum! Matata!!" tace "idan na 2na daa ko? Sai naga kmr ba mu bane, ryw ta sauya mana ckn kankanin lkc jibi fa! Na dade ina mafarkin irin wannan rywr ban taba zatonta a kusa haka ba."
kinsan haka allah yake al'amarinsa sai mu gode masa, amma rywr nan tamu ta baya ai batayi ba ke nifa har na fara 2nanin rywrmu tazo karshe mu2wa kawai zamuyi.
Muka sake yin dry a karo na biyu na karasa da cewa "amma kin gani yadda allah yayi al'amarinsa".
Haka muka cgb da hira ckn nishadi da walwala zuwa can ta dubeni a nutse tace "yauwa akwai maganar da nake so muyi dakai dama me ma2kar muhimmanci.."
nadan zagaya idanuna tun daga kyawawan labulayen dake zagaye da bangon dan karamin falon, plasma dake manne a jkn bango gami da kyawawan hotunan mu dake kafe a sama ckn tsari da kyan yanayi izuwa kyawawan kujerun falon kwayar idona ta tsaya akanta da fadin "wacce magana ce wannan??"
ta gyara zama tace "dangane da...
Kaga yanzu mun samu komai yadda muke so abu daya daya rage mana shine..
Rashin haihuwa, ina ma2kar son naga da y'a a hnnna wanda zan kalla naji sanyi a raina amma babu."
nabi ta kll kawai ni kaina hkn na damuna nadan yi murmushi nace "ni kaina da 2nanin hkn a raina amma kinsan ita haihuwa abune daga Allah ba yadda muka iya sai dai addu'a kawai, ynz ki duba alhaji mana sun riga mu yin aure da shekaru masu yawa ai amma gashi sai yanzu Allah ya basu.
Muma muci gaba da hkr Allah yana sane damu."
ta kauda kanta daga kllna kmr wacce ta tafi nazarin wani abu zuwa can tace "hakane! Amma me zai hana muje asibiti a dubamu sau da yawa irin wannan matsalar ana iya warwareta kaga an samu abnd ake so.."
nayi saurin binta da kll gami da grgz kai nace "kenan mun kagara daga wata jarrabawa da allah yayi mana kenan??
Wannan rashin yarda da kaddara ne."
na fada ina grgz kai.
Tace "ba rashin yarda da kaddara bane kuma bazai taba zama hkn ba, misali mara lfy idan ya tashi yana neman magani sai ya zama bai yarda da kaddara ba??
..Amma kayi hkr kuma 2nda baka so na nima bana so."
nabita da kll kawai a hnkl kuma zcyt ta fara 2nomin da ko wacece ita..
Bai dace ta nemi muyi wani abu na bijire ba, "ki shirya muje 2nda kina so muyi hkn kinji??" ta danyi yake tace "wai 2naninka na damu ne sbd baka yarda ba??
Ka bari kawai a wurina ka wuce na tilasta maka kayi abnd baka so sbd kawai nasan zakayi din, na hkr wlh."
Allah sarki baiwar Allah!! Na fada a raina sanda na bita da kll, nayi saurin sakin fuskata nace "ba haka bane, abnd na tuna shine sanda kika bani shawarar na taho birni dana karbi shawararki gashi tayi mana amfani, don haka wannan ma da kika kawo ina da yakinin zamu ci ribarta.
ki shirya zamu je!!" gobe?? Tayi saurin tmby.
Na grgz kai nace "gsky ba gobe ba.. Sbd zan alhaji ya bani sakwanni da zan kai masa da yawa to ina da wuraren da zanje sosai, amma... Ki shirya jibi sai muje ko??"
ta gyada kai kawai tana murmushi.
Nace "kinga ke kwakwalwar wajen mutum dari gareki shi yasa da sauri kike yo 2nanin abnd ya dace".
Kwakwalwar Mutum dari??
Ta tmby tare da cewa "kai!! Kuma duk ni kadai??"
mukayi dariya kawai.
*** haka kuwa akai byn kwana biyu da yammaci misalin karfe 5:00 mu biyu muka nufi asibiti a motar gdn kirar 'toyota camry', ina janye da motar muna hira ckn nishadi da walwala.
Tfyr kmr rabin awa mukai muka iso katafaren asibitin me suna global wide hospital.
Nayi parking din motar muka fito tare da nufar cknsa, byn mun shiga ne aka gbtr da abubuwan da zasu bada hasken halin da muke ciki sannan muka zauna jiran result dinmu.
Zaune muke mu biyu a ofis din kwararren likitan daya dubamu, sai da muka shafe kusan awa daya muna jiransa sannan ya shigo da saurinsa tare da zama bisa kujerarsa yace "sorry fa kun zaunu mun sami matsalar wutar lntrki kunsan halin kasar tamu."
doctor ya ake ciki?? Akwai kykywn zato akan abnd muke nema kuwa??
Nayi saurin tmbyrsa.
Ya gyara zama tare da dubana sosai yace "gsky babu, sbd result ya nuna matsalar daga kaine... Am sorry to say.. Ba zaka taba haihuwa ba har abada."
A razane muka dubi juna, ji nayi kmr ya doka min guduma a tsakiyar kaina.
*kmr wanda akayiwa albishir da mutuwa haka naji a wannan lkcn, idanuna suka zaro kmr zasu fado kasa sbd grgz.
Da sauri muka dubi juna nida iyami sai na lura da dimautar da tayi harma tafi tawa, lkc guda hwy ya ciko idonta tayi karfin halin juyawa gareshi muryarta na rawa tace "likita dama munsan dole akwai matsala shi yasa ma muka taho asibiti, ba matsalar ce abnd muka fi so muji ba amma muji mafitar nasan akwai abnd za'a iya yi."
ya grgz kai yace "gsky babu!! Sbd a iya bincikenmu bai bamu hasken cewa akwai wata hny ta waraka ba, don haka saidai addu'a kawai tunda Allah ba yadda baya iya juya al'amarinsa."
Tun kafin yakai karshen maganar ta fashe da kuka me tsanani da sauri kuma ta mike tayi waje, nabita da kll har izuwa sanda ta fice.
Nayi sauri mikewa tare da cewa "ok! Ngd sosai doctor" muka gaisa a karo na biyu yace "double sorry fa!" na grgz kai nace "ba komai haka Allah ya hukunta."
na juya nabi bayanta. Tsaye na tarar da ita ta kafa kanta jikin motar da muka zo da ita tana rusar kuka duk idon mutanen wurin yayo kanta a zaton wasu mutuwa akayi 2nda sunga daga asibiti muka fito, jikina a sanyaye na karaso inda take nayi kasa da muryata nace "don Allah ki daina wannan kukan mutane fa suna kllnmu kada suyi wata fssrr kizo mu tafi."
ta juyo idanunta a rine tace "shikenan yanzu duk burinmu ya rushe ko??
Ga ryw me dadi a garemu amma zamu mu2 ba tare da mun bar kowa ba.." na bude kofar motar nace "kiyi hkr ki shiga mu tafi" dakyar ta iya shiga motar na juyar da ita muka bar harabar asibitin, har muka zo gd kuka kawai take yi {tbbs tana ma2kar son y'ay'a sbd koda yaushe fatanta kenan}.
Byn mun shigo hrbr gdn ne muka fito daga ckn motar na dubeta nace "to don Allah ki daina wannan kukan kada mutanen gdn nan su fahimci cewa akwai wani abu kinji??"
gyada kai kawai tayi, a hnkl muka taka nufi ckn gdn.
Kasancewar dole sai munbi ta babban falon gdn kafin wucewa izuwa sashen dai-dai sanda muka shigo ne lubabatu ke fitowa tayi saurin washe baki tace "manya-manya inji kanana ashe fita kukai bako sallama??"
nayi saurin kare iyami don kada lubabatu ta fhmc cewa kuka take yi kmr hadin baki kuwa itama tayi saurin goge kwallar idonta nace " wlh fita mukai fitar ce ta gaggawa kinga asibiti nakai ta kanta ke ciwo."
lubabatu tayi saurin matsowa gbnmu tace "Allah sarki y'ar uwata takai na sannu yanzu dai ai da sauki ko??"
iyami tayi yake tare da cewa "da sauki sosai yayata." ina nusaibar tamu kuma??
Na tmby.
Tayi murmushi tace "tana ciki tana barci in tashi za'a miko muku ita ku gaisa ai 2nda duk yau baku ganta ba."
na gyada kai muka wuce izuwa sashenmu.
Muna shigowa iyami ta jefar da gyalenta akan kujera ta zube kasa ta sake fashewa da kuka nabita da kll na karasa inda take na zauna na dubeta nace "idan kina haka a koda yaushe zuciyarmu karaya zatai tayi har ya zamana mun kasa daukar abnd Allah ya hukunta mana, ki sani cewa wannan kaddara ce me muni sai dai mafi dadi daga gareta shine takan iya kasancewa hnyr jarrabar imaninmu idan muka cita sai ta zame mana kaddara."
zuwa can ta dago kanta tace "ban taba zaton haka zata kasance a garemu ba, dama bamu je asibitin nan ba gashi ynz ya cire mana duk wani fata da muke dashi."
matsalar ba akan zuwa bane gara ma da muka je koba komai munsan takamaiman halin da muke ciki.
Na fada tare da jan dogon numfashi na dubeta sosai nace "iyami! Kina da fata har ynz kuma kada ki cire rai sbd kaddarar ba akanki take ba akaina take, kina da dama ko a musulunci ki rabu dani kije ki samu wani mijin kuyi aure ku hayayyafa kiyi farin ciki da y'ay'anki kada ki takura kanki akaina kinji!!" da sauri ta dago kai idanunta a kaina tace "wace irin magana ce wannan??
na tafi ina?? Wa gareni??
A zatona babu irin wannan maganar a tsakaninmu, ko mutuwa bana so ta rabamu gara ta daukemu duka bare wannan dan karamin dalilin duk abnd ya sameka bakai kadai bane harda ni. Idan da kuma ni abin ya sama fa! Zanso ka rabu dani?? Don haka nima ba wani dalili dazai iya rabani dakai har bayan raina."
kmr yadda ruwa ke gangarawa ckn rami haka hwy suka kwararo min, nayi saurin rike hannayenta ckn nawa nace "kece mafi muhimmanci a ckn rywta kinfi kowa martaba a gurina haka kuma kinfi kowa sona duk duniya..
Bansan da bakin dazan iya gode miki ba."*
Abba dake bada lbrn ya dakata tare da duban momi yace "shi yasa har yau zamanmu ya ban-banta dana sauran MA'AURATA, sau da yawa idan ina tuna wahalar da muka sha da ita da irin kalubalen da muka fuskanta sai na rinka tbbtrwa da kaina samun kmrta zaiyi wuya.
Watakila wannan na daga dlln da yasa bama iya jayayya ta tsawon lkc da ita sannan bana iya tilasta mata sbd tafi karfin haka a gurina.
*Bayan kmr shekara daya da faruwar haka¤ da daddare ne misalin karfe 8:30 ina zaune bisa bisa kujera nasa ffdn tebirin cin abinci a gaba wanda ke dauke da abnc kala-kala, iyami na tsaye tana ta kaiwa da komowa tana shirshirya kayan gurin. Na dago kai nace "gsky bawai santi ba amma ina jin dadin abncn nan musamman da yake gani a daf dake ina kllnki kina kllna."
ta juyo tace "don ma babu dan kyakykyawan babynka a kusa dakai.."
na kada kai nace "bari kawai".
A hnkl ta tako tana me cewa "yauwa ni kuwa akwai mgnr da nake son muyi dakai."
toh wace magana ce wannan??
Na tmby.
Ta zauna tare da dubana tace "mezai hana muje gdn marayu mu samo da ko y'a mu rike yadda zai zama kmr namu koba komai zai rage mana radadin da muke ji."
Nayi saurin dakatawa da abncn da nake ci na bita da kll gami da grgz kai nace "ki bar wnn maganar don Allah meye amfanin rainon dan daba namu ba??
Wannan haka yake..
Aßdool-azeez ßeen Aßoußakar
kena muku barka da dare...
Kasance da mu akodayaushe dan JOining din mu ko kuma