Y'AR AMANA
part 10
NA Abubakar A. abubakar
*taci gaba da grgz kan tare dayi masa nuni da kada ya fada, yabita da kll kawai ya kasa cewa komai.
Tayi saurin mikewa tare da daukar ledar magungunanta da sauri ta nufi daki, duk suka bita da kll abba ya dawo da dubansa ga usman yayi murmushi yace "Ok! Yi shiru abinka nama gane," yadan kwantar da kansa yace "kaima a makarantar tasu kake ne??"
"eh abba mkrntrmu daya a NBC UNIVERSITY nake sai dai iyayena ba'a nan suke ba gsky, kuma ba'a nan garin aka haifeni ba.
Ni dan kaduna ne karatune ya kawoni kano, ina karantar ilimin kasuwanci matakin degree na biyu a ynz haka anan kuma Allah ya hadamu da Y'AR AMANA."
Usman yakai karshen maganar kansa na kasa.
Abba ya dago kansa daga kan kujerar yace "kana sonta kenan??"
ckn gyada kai yace "eh..eh abba kuma itama tana sona sosai na tbbtr da haka." nima na sani.
Abba ya fada tare da dorawa yana me nuna usman yace "na tbbt tunda har Y'ar amana ta saurareka har ta yarda dakai to baka da aibu kuma nima na sheda haka daga gareka, kaine kadai na bawa dama sbd na yarda da duk wanda y'ar amana ta yarda dashi!!
Na baka amanarta ko ina nan ko bana nan, ko ina raye kuma koda bayan raina." a hnkl usman ya dago kai yace "insha Allahu nayi maka alkawarin riketa amana har zuwa karshen rywt."
abba ya daga kai yana me cewa "haka nake so inji, karasar makarantarku shine damarku ta kara fhmtr juna zan nemi ganawa da iyayenka amma ba ynz ba tukunna kaji."
to ngd sosai abba zan tafi.
Usman ya fada sanda ya mike.
Gyada kai kawai Abba yayi usman ya juya ya fice zcyrsa cike fal da farin ciki, kai tsaye motarsa ya nufa ya zaro key din motarsa murmushi kawai ke tashi a fskrsa.
Dai-dai lkcnne farida ta fito daga ckn motar data tsaya ba dadewa, tayi turus tana duban usman.
Kai! Me wannan banzan yakeyi a gdnmu kuma??
Ta tambayi kanta sanda suka hada ido dashi.
Yadai??
Kina mamakin ganina a gdnku ne??
Tayi dan karamin tsaki ta wuce sai datayi nisa dashi tace "can ka fasa dai."
ya tuntsire da dry ya grgz kai ckn kasa da murya yadda ya tbbtr ba zata jiba yace "jarababbiya!! Gsky albasa batai halin ruwa ba."
ya bude motarsa ya shiga tare da juyar da ita ya fice, daya tuno abnd ya faru grgz hannunsa yayi ckn salon celebration ya murda motar izuwa hanyar data fitar dashi daga layin nasu yabi shimfidaddiyar kwaltar da tayi dama.
Yana ckn tfyr ne wyrsa tadau kara ya dawo da hnklnsa gareta tare da jawota da sauri sanda yaga sunanta akan secreen, Y'AR AMANA!!
"hellooooooo! Y'ar baiwa".
Ya fada sanda yakai wayar kunnensa. Um! Dan baiwa wai don Allah ya kukai da Abba??
Meka fada masa??
Yayi murmushi yace "gsky na gaya masa mana kina zaton zanyi masa karyane".
A bangarenta dake tsaye ta tako ta zauna bisa gadon ta kishingida tace "sai yace maka me??" "sai yace bai yarda muci gaba da tarayya ba.."
ta zaro ido tace "ban gane ba??"
yayi murmushi yace "cewa yayi sai dai in na yarda zan rikeki da amana har abada, ni kuma na tbbtr masa da hkn sai yace ya amince da soyayyarmu kuma ya bani ke a matsayin matata."
ta saki murmushi kawai tare da cewa "ai na gaya maka Abba na bashi da matsala musamman idan akaina ne."
gsky na shaida hkn byn nan kuma yana da kirki sannan yana kaunarki sosai. Usman ya fada kmr me shirin yin dariya Nusaiba tace "bari in barka haka nasan tuki kakeyi kada jami'an tsaro su kama min kai, see you soon next time.
ok! Amma kinsan meye?? Ya tambaya.
Da sauri tace "a'a".
Yace "maganar da kikai dazu gskyarki ne fa!! Kafin mu shiga gdnku baki ji yadda kirjina ke dukan uku-uku ba ji kike wani dif! dif!! dif!!!.
Nusaiba ta kyalkyale da dariya shima yayi dariyar tare da kauda wayar daga kunnensa.
*ta kauda wayar daga kunnenta itama sautin dryr tata yaci gaba da tashi kasa-kasa, kai! Usman akwai barkwanci. Ta fada ckn dryr.
****Washe gari Abba hana nusaiba zuwa makarantar yayi sbd a cewarsa ta bari ta kara warwarewa, hkn yasa farida ce kawai taje. 2n lkcn da motar data kawota ta shigo ganin ita kadai ce yasa ba wanda ya saurareta a daliban makarantar, kmr kllm yauma daliban ne ke kaiwa da komowa kafin shiga fara lacca.
Da yake bata mutane bace baya tayi ta samu waje bisa wani dan dandamali ta zauna, Duk dalibin da suka hada ido sai dai ta zabga masa harara ta kauda kai, da alama akwai masu son su tambayeta abnd ya hana Y'AR AMANA zuwa amma bata bada damar hkn ba.
Jim kadan dagowa kawai tayi taga usman tsaye a gefenta ya dora kafarsa daya kan dan dandamalin da take kai ya kauda kai kmr badon ita yazo ba, ta tabe baki tace "anan kuma??
Ko nayima kama da itane??
Toba ita bace bama zatazo ba yau, sai ka tafi." na sani ai sbd ta fada ba zata zo ba, kuma zan tafi amma yanzu wajenki nazo.
Ya fada ba tare daya dubeta sosai ba sannan ya dora da cewa "kin dade da shigowa ni kuma ynz na shigo amma sai gashi ina shgw jama'a suka rufeni da tambayar cewa ina y'ar amana, me yasa bata zo ba??
duk da cewa baifi sau uku suka ganni da ita ba. Abnd na fara tambayar kaina shine me yasa ke basu tambayeki ba sai ni??
Da kuma na kara yin 2nani sai naga daga ke ne basu ba, tayaya ma zasu tmbyki keda baki daukesu da muhimmanci ba."
ta tabe baki tace "tayaya ma?? to sai me??
Kaga nifa ban damu da wani ba shi yasa ban yarda wani ya dame ni ba."
usman ya aje kafarsa dake kan dandamalin ya dora dayar yana dubanta yace "farida baki da kirki ko kadan."
ta gyada kai ckn salon rainin hnkl tace "ni ba?? off course!! Haka nake."
*ckn murmushi ya grgz kai juyar da p. Cap din dake kansa ta koma klln baya ya dubeta sosai yace "bansan kome yasa ba, bansan dalili ba amma ga dukkan alamu duk bala'inki da gayyar masifarki ba'akan kowa bane akan y'ar amana ne.
Kllm burinki ki kuntata mata, ki takura mata sannan takata yadda ranki ke so.
Alhalin kuma ita tana kaunarki tana sonki bata son taga bakin cknki kuma ta tsani taji an kusheki ko kuma an taba ki, takan iya batawa da duk wanda ke neman kusheki.
Abinda na kasa ganewa shine me yasa kike mata haka??"
shiru tadanyi kmr ba zata ce komai zuwa can tace "wai wacece Y'AR AMANA??
kana nufin nusaiba wai?? To kaje ka tambayeta mana ka tsaya tambayar mara kirki??"
ya kara yin murmushin da yake kona mata rai don tafi son idan ta fada taga yaji haushi, ya sauke kfrsa ya taka kadan yace "y'ar amana bata son duk maganar da za'a fadi aibinki, amma dai yakamata ki rinka 2nawa cewa y'ar uwarki ce abnd kike mata ba komai yake ja miki ba face zubar da mu2ncinki a idon mutane domin kowa yasan y'ar amana bata da aibun da za'ayi mata wulakancin da kikeyi mata."
a fhmtrka kake ganin haka amma nasan koda ace nice sarauniyar marasa fahimta yaci ace nasan wacece nusaiba tsawon shekaru 20 da mukai, kai yaushe ka hadu da itama dahar zaka bani lbrnta??
Takai karshen maganar gami da jan dogon tsaki "Mtsssssssssss..."
ya tsani yaji anyi masa tsaki hkn yasa yayi saurin dubanta lkc guda kuma ya taka tare da wucewa ta gbnta yace "kin iya tsaki ma2ka, da ace yadda kika kware wajen jan tsaki haka kika kware a iya magana da sanin martabar mutane wlh da anji dadi.
..Ni dai Ba dogon zance nazo yi ba kawai nazo na sanar dake ne kibi a hnkl da ryw ki daina wulakanta mutane da nuna dagawa sbd wataran zakiyi dana sani don ba kowa zai jure ba, ke! Ita kanta y'ar amanar ina jiye miki tsoronta..."
baikai karshe ba tace "zaka zigota ta dakeni ne??"
um-um! Y'ar amana ai batayi kama da wadda zata dau ziga ba, amma kada ki kuskura kikai ta bango sbd duk me hkr bai iya fushi ba, ni naga misalin haka daga gareta.
Ya fada.
Ta dubeshi tace "kana bani shawara ne??" yaja da baya tare dayin murmushi yace "ba shawara badai, gargadi ne!!"
ya juyo da hular P. Cap dinsa ta dawo yadda take ya juya yabar sashen nasu gaba daya izuwa nasa bangaren.
Hararar data bishi da itane yasa idanunta firfitowa waje, ba karamin bata haushi yayi ba.
*Kai banda ma nusaibar banza ce ita ta rasa masoyi sai wannan, koda yake har abada bata taba yin zabin daya dace duk sanda ta tashi zabe tumun-dare take zabowa.*
Ta fada a fusace taja tsaki ta maida kanta ga lttfn novel dake hnnta.
<haka taci gaba da gudanar da al'amuranta bata taba duba ga cewa tana aikata kuskure ba bare ta kawo zata gyara, klln da take kawai shine hkn shi yafi dacewa da ita.>
¤ ¤¤¤ ¤ BAYAN WATA UKU ¤ ¤¤¤ ¤ misalin karfe tara na farar safiyar da tazo da yanayin sanyi ma2ka, iska mafi kurewar sanyi ce kawai ke kadawa tako ina kuma a ko'ina.
Tsaye take a tsakiyar tamfatsetsen falon alfarmar da alama ta kagara da ganin sun tafi, shigar sanyi ce a jikinta kai da ganinta kasan ta shirya masa.
Doguwar riga ce har kasa launin ja me kauri wacce zik ya biyo ta tsakiyarta tun daga kasa izuwa sama sai dai bata zugeshi ba wanda hkn yasa yanayin rigar ya zama kmr after-dress.
Kanta sanye yake da hula wacce aka rufeta da jan mayafin data nadashi tare da sakinsa ya sakko izuwa kafadarta, kfrta ma jan takalmi ne me dan tudu amma ba sosai ba sai glass me fadi dake idonta wanda keda tasirin karawa fuska kwarjini sai kuma rundumemiyar jakarta na rungume a hnnta.
Salon kayatacciyar shigarta kenan a yau-- Y'AR AMANA.
*A hnkl ya fito daga ckn dakin nasa yayi saurin binta da kll yace "y'ar amana har yanzu baku tafi ba dama??"
tayi saurin gyada kai da cewa "eh! Farida nake jira mu tafi."
ya juya ya dubi kofar dakin nasu yace "to me take yi??
Banda iskanci karfe tara harta gota fa! Ke farida! Farida!!." ya kira sunanta da karfi.
Alhaji lfy kaketa faman zabga mata kira haka?? Momi ta tmby sanda take zama.
Sannan ne faridar kuma ta fito ya dubeta yace "kizo ki wuce ku tafi ko!! Karfe tara me kikeyi ke kenan kllm sai kin bata mata lkc kinja kun makara??"
Abba na gama fa! Jakata da sauran abubuwana kawai zan debo mu tafi. Ta fada.
Ya gyada kai da cewa "ok!" ya tako ga inda nusaiba ke tsaye ya zira hannu ckn aljihunsa ya zaro mukulli sai kyalli yake ya mika mata, ba tare da gardama ba tasa hannu biyu ta karba tana me jujjuyashi. Yace "mukullin motarki ne sabuwa Dana siya miki kije direba ya nuna miki ita kihau ki tafi, daga yau bake ba jiranta ita duk sanda ta shirya sai taje direba yakai ta."
farida, momi harta da ita kanta nusaibar duk binsa sukai da kll.
Idanun farida suka fito waje kmr zasu fado, nusaiba ta budi baki zatayi magana ya grgz mata kai da cewa "ki wuce ki tafi abinki kinji."
a hnkl ta juya tana me duban momi da farida ta fice, lkcn da tayi arba da motar sai taji tayi mata sanda ta fice tabi kwalta kuwa ji tayi motar ta shiga ranta ma2ka gashi ta dace da ita sosai.
Ta Kamfanin vibe ce kirar pontiac v6.
*Gsky Alhaji baka so a zauna lfy ba ka bawa nusaiba mota ita faridar fa?? Momi ta fada gami da kauda kai.
Zan bata mana amma sai ranar danaji na yarda da nutsuwarta titi fa ba wasa bane, bari inje nan waje da anjima zan dawo.
Ya fada tare da sa kai ya fice, farida kuwa bata iya cewa komai ba dawowa tayi falon kawai ta kwanta bisa kujerar ta rushe da kukan takaici,ji take kmr ta haukace a wannan lkcn...
ANYA...koma dai meye maji...
Barkanki da dare Aßdool-azeez ßeen Aßoußakar ya sake dawowa....
Kasance da mu akodayaushe dan JOining din mu ko kuma