Yanda zaka samu mb 3GB alayin mtn har na
tsawon wata guda akan N300 abun ba wuya
katabbatar kanada nera 300 alayin sai ka
dannan wannan lambobin *131*1*5# sai
kayimusu reply da 2 shikenau amma kasani
datar tana aikine week end ba daga ranar
juma,a 12 na dare zuwa ranar lahadi 12 na
dare shine lokutan da suke aiki
Title :
Yanda Zaka Saya 3GB Akan N300 A Layin MTN
Description : Yanda zaka samu mb 3GB alayin mtn har na tsawon wata guda akan N300 abun ba wuya katabbatar kanada nera 300 alayin sai ka dannan wannan ...
Rating :
5