Glo NG Sun Gabatar Da Night and Weekend Plans - 1GB Akan N200 Da Kuma
3GB Akan N500. Yanxu dai xamu iya cewa Network Provider Namu Gasa Sukeyi
Domin Ba'a dade ba Airtel Suka Fara Kirkiro Weekend Data Plan Tasu
Wacce Suke Bada 1GB akan N100, Sai MTN kuma Suma Satin Da Ya Wuce Suka
Bullo Da Nasu Weekend Bundle Wanda Suke Bada 3GB akan N300.. Amma saboda
bakin ciki na MTN sai suka kulle tsarin Cikin Kwana 3 da Lauching dinsa
Bamu San Dalilin Hakan Ba. So Yanxu Kuma Glo Sun Kirkiro Nasu Amma Su
Nasu Ya Kashi Gida 2 Wato Akwai WeekEnd Plan Sannan Akwai Night Plan Ga
Wadanda Suke Kwanaa Online Kenan. Domin Shiga Wannan Tsarin Na Glo
Weekend Plans »Kawai Ka Danna l*777# Sannan Sai Kabi Umurninsu Ka Zaba
Kamar Haka Ka Shiga [Data Services»Buy Data»Night and Weekend plans],
Sannan Sai Ka Zabi Lamba 1 domin Night plan ko 2 domin weekend plan.
Dukkan Wadannan plans din suna aiki akan kowace irin waya wadanda suka
hada da Android Smartphones, iPhone/iPad, Laptops, BB10, Windows phone,
Symbian/Java phones; Weekend Plan = Asabar Da Lahadi Kadai Sannan Da
Dare 7 Daga 12:00 zuwa 5:00am (3GB=500) Night Plan = 12:00 zuwa 5:00am
Na Dare [1GB=200] Gaskiya Nidai Na Xabi Weeked Plan Din Saboda Ya Fi
Sauki Domin Xakayi Asabar Da Lahadi Sannan Kuma Xaka Cigaba Da Morar
Abinka Ko Ba Weeked Ba Amma Saida 12:00 xuwa 5:00 Na Asuba Har Tsawon
Kwana Bakwai Akan N500 3GB.
Title :
Yanda Zaka Saya 1GB Da 3GB Akan N200 Da N500 A Layin GLO
Description : Glo NG Sun Gabatar Da Night and Weekend Plans - 1GB Akan N200 Da Kuma 3GB Akan N500. Yanxu dai xamu iya cewa Network Provider Namu Gasa Su...
Rating :
5