sun fito
da wani sabon tsari wanda suka kira shi da suna "Naija Best Offer" eh
lallai tsarin yayi domin zaka Ka Sami 200MB Da Kuma Airtime N400 wato
N200 zaka iya Kiran All Network Dasu sannan Kuma N200 zaka iyan Kiran
Family and Friend Numba guda 10 , Wanda zaka iya sanya kowace numba ta
kowane network a matsayin FnF dinka. Idan xaka sanya lamba a FnF saika
danna *101*1*numba# sai kayi comfirm da 1. Tayaya Zan Sami Wannan
Garabasar? Idan kana sha'awar samun wannan tsarin saika sayo katin N200
guda daya wato (Single Recharge Card) Na 200 saika kankare katin saika
danna *223*CardPin# kamar dai yadda xaka sanya kati a wayarka to wannan
saika sanya *223*pin# maimakon *123*pin#. Idan kana son ka duba data
dinka saika danna *127*0# domin kuma duba bonus din danna #122# Wannan
Offer din Nayi Tsawon Kwana 4 kafin tayi expire. Haka zalika zaka iya
sanya sama da katin N200 kamar dai yadda kakeso. Misali idan ka sanya:
Idan Ka Sanya N500 Zaka Sami 500MB+N1000 Bonus Valid For 10days. Idan Ka
Sanya N1000 Zaka Sami 1000MB+2000 Bonus Valid For 30days. Idan Ka Sanya
N2000 Zaka Sami 2000MB+4000 Bonus Valid For 30days
Nasir Wizard
Title :
Yanda Zaka Sami 200MB Da Kuma Bonus N200 A Layin Glo
Description : sun fito da wani sabon tsari wanda suka kira shi da suna "Naija Best Offer" eh lallai tsarin yayi domin zaka Ka Sami 200MB Da ...
Rating :
5