Kasan cuwar mu, na ‘yan adam adoran kasa, Allah ya halicce mune dan mu bauta masa kuma shine ya sanya sha’awa a tare da mu. Wannan kenan! Ina samari da suke san mallakan ya mace ko kuma samun zuciyan ta batare da wani asiri ko stafi ba ? Kubi yo ni………….hausa wa suna cewa yan mata adon gari in baku ba gari in kun yawa gari yabaci…..
1. KYAN TSARI: Duk wata ya mace tana san taga namiji mai kyan tsari, ma’ana tsari irin na magana ba. Abin da nake nufi da haka shine, namiji yakasance yana da tsarin rayuwa mai kyau baka zamto mai yawan sakin magana ba.
2.KYAU DA KWALLIYA: Wasu matan suna san mutum mai kyau da kwalliya ba irin su lado ba, soda yawa zakaga mata suna soyayya da saurayi sabida stabar kyau da Allah yabashi da kuma iya kwalliya kamar dawisu. bawai da wani abu ba
3.SHIGA DA KALAMAI: Yana da kyau kazam to ka iya wanka da kalami da zai kai ga dauke hankalin ta da duk wata ya’mace, sabi da rashin iya wankan ka ko kalami kansanya ka rashin masoyi. mai makon haka sai kazama tamkar dan bora a soyayya. Dole ne ka ksance ka iya shiga ko kwalliya mai tsari.
4. KIRKI DA KULAWA: da namiji yakan tafiyar da zuciyan ya mace sabida ya kasance mai kulawa da kirki, misali duk bayan wani lokaci ko sa’ar da batafi rana daya ba ko kwana biyu ace kana zuwa ganin ta ko kuma kana kiran ta, idan yai yawa ne ace kun hadu sau uku. massaman ma a irin wanan lokacin da wayar hannu tazama ruwan dare, wani lokacin idan saduwa yayi karanci sai ka kirata a waya. Amma fa kasani yawan zuwa gun mace ko masoyiyar ka wani zibin nasa gundura. Ma’ana zataji duk ta gundura dakai massaman idan akace soyayyan naku batai karfi ba kuma bakui wani shakuwa sosai ba. Wato soyayar da INDIYAWA ke kira chori-chori ko ishq. Sabi da haka sai kadubi irin lokacin da take dashi kuma take shirye dakai.
5.KADA KA TAYA CIKIN JAMA’A: Ka guji yana yarinya cikin sahun kawayenta ko kuma cikin jama’a, hakan zai karama kima da nesan ta kanka ga barin wulakanci, wata kila lokacin dakaje mata cikin jama’a ko kawayen ta. taji tana sanka to amma watakila a lokacin shigar da kai kayi bai mataba. Hakan zai sa ta guje ka, wanda yin haka a soyayya wulakan ci ne ga masoyi. Mafi kyawu shine kajira ta kebance ko kuma ta koma gida. Idan ba haka ba, to sai dai idan sun zaman to koda su biyar ne, to kuma yazama dole kukasan ce kubiyar koda sauran basa san yan matan. Sabi da suka sance masu dauke masu hankali a lokacin da kuke hira kuma suma sauran yan matan yin haka zai nuna cewa wanda kake so bata fita daban a cikin suba. Rashin yin haka, kan iya sa saurayi rashi komin kyan ka. Sabida duk abin da sauran kawayenta sukace akan ka dashi zatai amfani.
6.BARKWANCI: idan ka kasance mai raha ga masoyiyar ka to nan danan zaka sace zuciyan ta, misali karika ce mata a duk lokacin da kazo hira da ita, amincin so gareki ya tauraruwan zuciya ta, daya tamkar da goma cikin sahun mataye, ado da kyau sufar kice, murshin ki ke sanya zukata fara’a, gimbiya adon yan mata. Da sauran su, kanamai ambaton haka cikin murmushi da shauki irin na soyaya kuma dole ne hiran ku yaka sance mai amfani bakai ta zuba ba, har sai ka gundu reta. Yawan magan bashi tasiri a soyayya mudin ba magana ne masu dauke hankali da sanji ko rashin gundura ba. 7. KUDI DA KULAWA: kasani cewa mata suna bukatan, su samu saurayi mai tashen kudi da kulawa cikin bukatun su ako da yaushe, sabi da haka yana karamu su soyyan ka. Kasani yawan neman kudi a gun budurwa ba soyayya bane, illa yawuce mukirashi kwadayi a soyayya. Kuma mafi yawan ci zaka samu, soyayyar su bata karko batare da an barance ba.
8.KYAUTATAWA: sai dai kuma duk da nayi bayani kan cewa kwadayi bashi da kyau a soyayya, hakan bashi yake nuna baza ka kyautatawa farin cika kaba ko masoyiyan ka. Hasali ma idan kai haka, to zaka kara wani karfin shakuwa ne tsakanin ku da juna. Misali, nasha fada maku cewa kudi bashi ne soyayya ba mudin so nagaskiya akeyi. Yana da kyau ka kyautata masoyiyan ka ta hanyar siyan mata abin da zai faranta ranta. Kada kaje kasiyi abun da zai kawo karshen soyaya n ku, akula. Misali kada kaje kasiyo mata fulawan da ake kaima gawa kabari da sunan soyayya. Ita furen soyayya daban take, yin aksin haka kansa soyayyan ku ya ruguje , sabida bata irin wanan fulawa nanufin ka kosa kaga mutuwan tane. Sabi da haka, abin da yafi da cewa kawai, kasayi abin da kaga zuciyan ta yake yawan so ko kuma ambato. Zaka gane hakane ta hanyar hirar ku da ita ako da yaushe. Misalin irin abin da kasiya masoyiyan ka sune….agogo mai tsada wanda duk lokacin da ta mike hanun ta zata gani tayi fara’a. Kuma a lokacin da jama’a suka gani, zasu tambayeta waya siya maki?…ita kuma zata ce wanene…ma’ana masoyi nane. Abu na biyu shine abin wuya da zobe masu tsada wanda duk lokacin da ta dur kusa abin wuyan zai rika lilo tana tuna ka farin cika nakara budeta. Hakan zai sa katafi da zuciyan ta gaba daya. Duk lokacin data daga hannu ta. taga zoben daka siya mata, zata cigaba da rike maka alkawari.
Title :
Yanda Zaka Sace Zuciyan Yarinya.
Description : Kasan cuwar mu, na ‘yan adam adoran kasa, Allah ya halicce mune dan mu bauta masa kuma shine ya sanya sha’awa a tare da mu. Wannan kenan! In...
Rating :
5