Bayan da ke fitowa na cewa ƙkungiyar Shi'a a Nijeriya karkashin Sheikh Ibrahim Zakaky ta karɓi ƙarar kisan kiyashi da ƙungiyar ke zrgin sojan Nijeriya da aikatawa kan fararen hula.
Ibrahim Musa mai magana da yawun ƙungiyar ya bayyanawa manema labarai cewa dole su shigar da kara gaban kotun ICC ganin yadda sojoji suka yiwa mutanensu yaƙin kare dangi da yayi sanadiyyar mutuwa fiye da mutane 1000 ba tare da gwamnatin Buhari ta ce uffan ba.
Tuni har ƙungiyar kare haƙƙin dan Adam ta ƙasa da ƙasa ta fara sahihin bincike akan al'amarin da kotun ta ICC tace ya faru ne a ranakun 12 zuwa 14 na watan Disamban 2015.
Title :
Yan Shi'a Sun Gurfanar Da Sojojin Najeriya Gaban Kutun Duniya
Description : Bayan da ke fitowa na cewa ƙkungiyar Shi'a a Nijeriya karkashin Sheikh Ibrahim Zakaky ta karɓi ƙarar kisan kiyashi da ƙungiyar ke zrgin ...
Rating :
5