Wasu 'yan bindinga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Rivers, Mista Ibibia Walter a garin Okrika a yayin da zaben 'yan majalisun jihar ke kan gudana. Sannan kuma har zuwa lokacin hada wannan rahoto babu labarin inda yake.
Title :
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Kwamishina Na Jihar Rivers
Description : Wasu 'yan bindinga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Rivers, Mista Ibibia Walter a gar...
Rating :
5