'
Sakamakon jita-jitar da ke ta yaduwa a jiya Juma'a na cewa shugaban kungiyar Izala Sheik Sani Yahaya Jingir ya rasu, bincikenmu ya gano cewa Shehin Malamin na nan a raye kuma yana cikin koshin lafiya, kamar yadda wani na jikinsa dake garin Jos ya bayyana.
Sannan kuma ya kara da cewa kaiwa labari ne mara tushe.
Title :
Sheik Sani Yahaya Jingir Na Raye Bai Mutu Ba
Description : ' Sakamakon jita-jitar da ke ta yaduwa a jiya Juma'a na cewa shugaban kungiyar Izala Sheik Sani Yahaya Jingir ya rasu, bincikenmu y...
Rating :
5