Gwamnoni guda shida na yankin Arewa maso Yammacin kasar nan , sun shirya rikicin dake tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.
Gwamnonin dai sun hada da Abdul'aziz Yari (Zamfara), Mohammed Badaru (Jigawa), Nasir El-Rufa'i (Kaduna), Aminu Waziri Tambuwal (Sokoto) da kuma Abubakar Atiku Bagudu (Kebbi).
Title :
Photos:Gwamnonin Arewa Maso Yamma Sun Daidaita Tsakanin Kwankwaso Da Ganduje
Description : Gwamnoni guda shida na yankin Arewa maso Yammacin kasar nan , sun shirya rikicin dake tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sanat...
Rating :
5