Mutanen jihar Legas sun tsinci kansu cikin zulimi da tsoro da kuma mamaki, bayan wani Musulmi ya fara haushin kare da irin halayyar kare a lokacin da yake kokarin komawa addinin Kirista.
Wannan abin alajabi ya faru ne a karamar hukumar Ikorodu dake jihar ta Legas.
Bincike ya nuna cewa mutumin mai shekaru 43 ya yi tattaki ne tun daga garin Kogi zuwa Legas domin canja addinin.
Majiyarmu ta rawaito cewa dalilin mutumin na komawa Kirista din shine, tsananin talauci da kuma rashin lafi da ya jima yana fama da shi. Duk cewa ya yi addu'a amma bai ga wani canji ba, a cewarsa. Yace hakan shi yasa yake tunanin addinin ba gaskiyane ba.
Title :
Photos: Musulmi Ya Koma Haushin Kare Bayan Ya Je Coci Domin Karbar Addinin Kirista
Description : Mutanen jihar Legas sun tsinci kansu cikin zulimi da tsoro da kuma mamaki, bayan wani Musulmi ya fara haushin kare da irin halayyar kare a ...
Rating :
5