yayin da ya wasan kwallo kafan super eagle ke shirin wasan da kasar masar..Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya gana da yan wasan, a yanda ya nuna musu goyon bayan gwamnatin Najeriya akan harkan kwallo kafa
Title :
Photos: El-Rufai Ya Gana Da Yan Wasan Super Eagles
Description : yayin da ya wasan kwallo kafan super eagle ke shirin wasan da kasar masar..Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya gana da yan wasan, ...
Rating :
5