Hotunan Jana'izar Kanal Suma'ila Inusa Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Ranar Lahadin Da Ta Gabata A Garin Kaduna, Inda Ka Tsinci Gawarsa A Jiya.
An yi jana'izarsa ne a Ribadu Cantonment dake garin Kaduna a yau Laraba kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.
Title :
Photos: Daga Wajen Jana'izar Kanal Suma'ila Inusa
Description : Hotunan Jana'izar Kanal Suma'ila Inusa Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Ranar Lahadin Da Ta Gabata A Garin Kaduna, Inda Ka Tsinci Gawarsa...
Rating :
5