Idan kana tsoron cutarwa daga wani mutum, ko kana fuskantar cin mutunci daga gareshi, ko daga Jama'arsa, to ga addu'ar da zaka karanta domin samun kariya daga Allah. Kuma aniyarsu zata koma kansu in sha Allah.
Ga addu'ar nan kamar haka:
اللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَاوَاتِ السَّبْعِ، وَرَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، كُنْ لِي جَاراً مِنْ (اِسمُه) وَأَحْزَابِهِ مِنْ خَلاَئِقِكَ، أَن يَفْرُطَ عَلَيَّ أَحَدٌ مِنْهُمْ أَوْ يَطْغَى، عَزَّ جَارُكَ وَجَلَّ ثَنَائُكَ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا أَنْت
Allaahumma Rabbas-samaawaatis-sab'i, wa Rabbal-'Arshil-'Azeem, kun lee jaaran min (Sai ka ambaci sunansa), wa 'ahzaabihi min khalaa'iqika, 'an yafruta 'alayya 'ahadun minhum 'aw yatghaa. 'azza jaaruka, wajalla thanaa'uka, wa laa 'ilaaha 'illaa 'Anta.
Ya Allah, Ya Ubangijin Sammai bakwai! Ya Ubangijin Al'arshi mai girma! (Ina rokonka) Ka zama Mafaka agareni daga sharrin wane (Sai ka ambaci sunansa) dashi da jama'arsa daga cikin halittunka. Kada wani daga cikinsu ya ci mutuncina, ko yai cutarwa agareni.
Mafakarka ta buwaya, kuma yabonka ya daukaka. Kuma babu abin bautawa da gaskiya sai Kai".
ENGLISH:
O Allah, Lord of the Seven heavens, Lord of the Magnificent Throne, be for me a support against (say the person's name) and his helpers from among your creatures, lest any of them abuse me or do me wrong. Mighty is Your patronage and glorious are Your praises. There is none worthy of worship but You. َ
★ Imamul Bukhary ne ya ruwaito.
Title :
Neman Kariya Daga Sharrin Azzalumai
Description : Idan kana tsoron cutarwa daga wani mutum, ko kana fuskantar cin mutunci daga gareshi, ko daga Jama'arsa, to ga addu'ar da zaka kar...
Rating :
5