Allah Ta'ala acikin alqur'ani mai girma ya
bayyana mana manya manyan ilin Shirka
guda bakwai kamar Haka.
1-Shirka itace babban Zamunci da bawa
zaiyi ga Allah mahalincinsa.
# Suratul Luqman-13
2-Shirka itace babban zunubi mai girma da
bawa zai kirkira ya jingawa Allah ta'ala.
# Suratun Nisa'i-48
3-Shirka itace babbar bata mai girma.
#Suratul Nisa'i-116
4-Shirka tana ruguza ayyukan bawa.
# Saratul Zumar-65
5-Shirka tana hana mutum ya sami gafara
awajan Ubangijinsa.
#Suratun Nisa'i'48
6-Shirka tana haramtata bawa aljanna.
7-Shirka ta dawwamar da mutum agidan
wuta har abadda.
#Suratul Ma'ida-62
Allah kayi mana kariya daga shirka.
\
Title :
Manyan Illolin Shirka Guda Bakwai
Description : Allah Ta'ala acikin alqur'ani mai girma ya bayyana mana manya manyan ilin Shirka guda bakwai kamar Haka. 1-Shirka itace babban Z...
Rating :
5