A jiya ne kungiyar Matasa Magoya Bayan Buhari (BYCC) Ta Kasa, ta karrama membanta da ya samu mukamin mai taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bangaren kafafen sadarwa na zamani wato Bashir Ahmad, taron ya samu Halartar dimbin jama'a daga sassan kasar nan anyi taron a mahaifar Bashir dake garin Kano.
Title :
Kungiyar Matasa Magoya Bayan Buhari Sun Karrama Bashir Ahmed
Description : A jiya ne kungiyar Matasa Magoya Bayan Buhari (BYCC) Ta Kasa, ta karrama membanta da ya samu mukamin mai taimakawa shugaban kasa Muhammadu ...
Rating :
5