Alkalin dake sauraran kara tsakanin tsohon ministan harkokin cikin gida Abba Moro da hukumar EFCC Anwuli Chikere ya ce ya saki Abba Moro ne saboda sanayya ba tare da beli ba.
Ana tuhumar Abba Moro da shirya daukan ma'aikatan hukumar (Immigration) a shekara ta 2014 in da aka rasa rayuka da yawa da handame kudaden rijistan daliban da ya kai naira Miliyan 600.
Kotu ta ce hukumar EFCC ta gaza baiwa kotun cikakken hujjoji akan kama Abba Moro da ta yi.
Title :
Kotu Ta Saki Abba Moro Ba Tare Da Beli Ba
Description : Alkalin dake sauraran kara tsakanin tsohon ministan harkokin cikin gida Abba Moro da hukumar EFCC Anwuli Chikere ya ce ya saki Abba Moro ne...
Rating :
5