"Ko mahaifina ya zagi Buhari shima sai na zage shi" wadannan kalaman wani Matashi ne da muka hau babur din adaidaita sahu dazu a Kano.
Matashin yace sun yi fada da mutane da yawa kan shugaba Buhari inda yace akan Buhari zai iya batawa da kowa har mahaifiyarsa da ta kawo shi Duniya.
Turkashi wadannan kalamai anya sun yi kama da na mai hankali kuwa? kuma abin mamaki shi ne wannan matashi cikin kamalarsa yake.
Wacce irin shawara ya kamata a rika baiwa masu irin wannan tunani?
Title :
Ko Mahaifina Ya Zagi Buhari Sai Na Zage Shi - Wani Matashi
Description : "Ko mahaifina ya zagi Buhari shima sai na zage shi" wadannan kalaman wani Matashi ne da muka hau babur din adaidaita sahu dazu a ...
Rating :
5