Wani dan kunar bakin wake ya halaka kansa, inda kuma sojoji uku da wasu fararen hula guda biyu suka samu rauni a garin Katarko dake karamar hukumar Gujba a jihar Yobe.
Kakakin dakarun sojojin Taskforce na 27 dake Damaturu ya bayyaba cewa sojoji ukun, da suka tunkari dan kunar bakin waken, wanda ya bayyana kansa a matsayin mai walda da nufin ya zo gyaran antena, tashin bam din ya shafe su.
Title :
Harin Bam Din Kunar Bakin Wake Ya Raunata Sojoji Uku A Jihar Yobe
Description : Wani dan kunar bakin wake ya halaka kansa, inda kuma sojoji uku da wasu fararen hula guda biyu suka samu rauni a garin Katarko dake karamar...
Rating :
5